Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In talking of God and his works
Ayoyi game da In talking of God and his works
Harshena zai ba da labarin ayyukanka masu adalci dukan yini, gama waɗanda suka so su cutar da ni sun sha kunya suka kuma rikice.
Zan yi tunani a kan dukan ayyukanka in lura da dukan manyan abubuwan da ka aikata.
Bari in gane koyarwar farillanka; sa’an nan zan yi tunani a kan abubuwan banmamakinka.
Za su yi maganar ɗaukakar mulkinka za su kuma yi zancen ikonka,
saboda dukan mutane su san manyan ayyukanka da ɗaukakar darajar mulkinka.