Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In joyfully suffering for Christ
Ayoyi game da In joyfully suffering for Christ
Kuka ji tausayin waɗanda suke cikin kurkuku, da farin ciki kuma kuka yarda ku rabu da dukiyar da aka ƙwace muku, domin ku kanku kun san cewa kuna da madawwamiyar dukiya mafi kyau.