Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Deferring to Lot, chooses Hebron

2 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Deferring to Lot, chooses Hebron

  1. Sai wani wanda ya tsira, ya zo ya faɗa wa Abram mutumin Ibraniyawa. Abram kuwa yana zama kusa da manyan itatuwan Mamre, Mamre mutumin Amoriyawa ne ɗan’uwan Eshkol da Aner, su kuwa abokan Abram ne.

  2. Yaƙub ya dawo gida wurin mahaifinsa Ishaku a Mamre, kusa da Kiriyat Arba (wato, Hebron), inda Ibrahim da Ishaku suka zauna.