Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Son of Terah
Ayoyi game da Son of Terah
Bayan Tera ya yi shekaru 70, sai ya haifi Abram, Nahor da Haran.
Wannan ita ce zuriyar Tera. Tera ya haifi Abram, Nahor da Haran. Haran kuma ya haifi Lot.