Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Witnesses the destruction of Sodom
Ayoyi game da Witnesses the destruction of Sodom
Da sassafe kashegari, Ibrahim ya tashi ya koma wurin da dā ya tsaya a gaban Ubangiji.
Ya duba ta wajen Sodom da Gomorra, da wajen dukan filayen ƙasar, sai ya ga hayaƙi baƙin ƙirin yana tashi daga ƙasar kamar hayaƙi daga matoya.