Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Sarah, his wife, dies
Ayoyi game da Sarah, his wife, dies
Saratu ta yi shekara ɗari da ashirin da bakwai a duniya.
Ta rasu a Kiriyat Arba (wato, Hebron) a ƙasar Kan’ana, Ibrahim kuwa ya tafi ya yi makokin Saratu, yana kuka saboda ita.