Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: A prophet
Ayoyi game da A prophet
Yanzu ka komar da matar mutumin, gama shi annabi ne, zai kuma yi maka addu’a, za ka kuwa rayu. In ba ka komar da ita ba fa, ka sani tabbatacce kai da dukan abin da yake naka za ku mutu.”