Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Testament of
Ayoyi game da Testament of
Ibrahim ya bar wa Ishaku kome da ya mallaka.
Amma yayinda Ibrahim yake da rai, ya ba wa ’ya’yan ƙwarƙwaransa maza kyautai, ya kuma sallame su daga ɗansa Ishaku zuwa ƙasashen gabas.