Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Wealth of
Ayoyi game da Wealth of
Abram ya azurta ƙwarai da dabbobi, da azurfa, da kuma zinariya.
Ubangiji ya albarkaci maigidana sosai, ya kuma zama mai arziki. Ya ba shi tumaki, shanu, azurfa, zinariya, bayi maza da mata, raƙuma, da kuma jakuna.
dubi Ibrahim, mahaifinku, da Saratu, wadda ta haife ku. Sa’ad da na kira shi kaɗai ne, na kuma albarkace shi na kuma mai da shi da yawa.