Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Dwells in Beth-El
Ayoyi game da Dwells in Beth-El
Daga can, ya ci gaba zuwa wajen tuddai a gabashin Betel ya kafa tentinsa, Betel yana yamma, Ai, kuma a gabas. A can ya gina bagade ga Ubangiji ya kuma kira bisa sunan Ubangiji.