Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abraham: Ancestors of, idolatrous
Ayoyi game da Ancestors of, idolatrous
Yoshuwa ya ce wa dukan mutanen, “Ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ce, ‘Dā can, kakanninku, Tera mahaifin Ibrahim, da Nahor sun zauna a hayin Kogin Yuferites suka yi wa waɗansu alloli sujada.