Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: With endurance or hardness
Ayoyi game da With endurance or hardness
Ka jure wa shan wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.
Saboda haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton da yake cikin Kiristi Yesu, tare da madawwamiyar ɗaukaka.