Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Not have their names blotted out of the book of life
Ayoyi game da Not have their names blotted out of the book of life
Wanda ya ci nasara, kamar su, za a sanya masa fararen tufafi. Ba zan taɓa share sunansa daga cikin littafin rai ba, sai dai zan shaida sunansa a gaban Ubana da mala’ikunsa.