Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Often arises from the opposition of friends or relatives

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Often arises from the opposition of friends or relatives

  1. Gama ɗa yakan ce wannan ba mahaifinsa ba ne, diya kuma takan tayar wa mahaifiyarta, matar ɗa takan yi gāba da uwar mijinta, abokan gāban mutum su ne iyalin cikin gidansa.

  2. Gama na zo ne in sa, “ ‘gāba tsakanin mutum da mahaifinsa, ’ya da mahaifiyarta, matar ɗa da surukarta,

  3. abokan gāban mutum, za su zama mutanen gidansa ne.’