Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Over the flesh
Ayoyi game da Over the flesh
Kaitona! Wane ne zai cece ni daga wannan jiki mai mutuwa?
Godiya ga Allah ta wurin Yesu Kiristi Ubangijinmu! Saboda haka fa, ni kaina a cikin hankalina, ni bawa ne ga dokar Allah, amma a mutuntaka, ni bawa ne ga dokar zunubi.
Waɗanda suke na Kiristi Yesu, sun gicciye mutuntaka tare da abubuwan da mutum yake marmari da kuma sha’awace-sha’awacensa.