Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Called the good fight of faith
Ayoyi game da Called the good fight of faith
Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.