Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Strengthened by God in

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Strengthened by God in

  1. Bari yă aiko maka da taimako daga wuri mai tsarki yă kuma ba ka gudummawa daga Sihiyona.

  2. Ka dogara ga Ubangiji, ka yi ƙarfin hali ka yi ƙarfin zuciya ka kuma dogara ga Ubangiji.

  3. Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai; kada ka karai, gama ni ne Allahnka. Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka; zan riƙe ka da hannun damana mai adalci.