Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Eat of the tree of life
Ayoyi game da Eat of the tree of life
Duk mai kunnen ji, yă ji abin da Ruhu yake faɗa wa ikkilisiyoyi. Duk wanda ya ci nasara, zan ba shi ikon ci daga itacen rai, da yake cikin aljannar Allah.