Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Have the name of God written upon them by Christ
Ayoyi game da Have the name of God written upon them by Christ
Duk wanda ya ci nasara zan mai da shi ginshiƙi a haikalin Allahna. Ba kuwa zai sāke barin wurin ba. Zan rubuta a kansa sunan Allahna da kuma sunan birnin Allahna, sabuwar Urushalima, wadda take saukowa daga sama daga Allahna; ni kuma zan rubuta a kansa sabon sunana.