Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Death
Ayoyi game da Death
Abokin gāba na ƙarshen da za a hallaka kuwa, shi ne mutuwa.
Da yake ’ya’yan suna da nama da jini, shi ma sai ya ɗauki kamanninsu na mutum domin ta wurin mutuwarsa yă hallaka wanda yake riƙe da ikon mutuwa, wato, Iblis
ya kuma ’yantar da waɗanda dukan rayuwarsu tsoron mutuwa ya riƙe su cikin bauta.