Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Warfare of Saints: Helmet of salvation
Ayoyi game da Helmet of salvation
Ku kuma ɗauki hular kwano na ceto, da takobin Ruhu, wato, Maganar Allah.
Amma da yake mu na rana ne, bari mu zama masu kamunkai, sanye da bangaskiya da ƙauna kamar sulke, begen cetonmu kuma kamar hular kwano.