Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vows: Of David
Ayoyi game da Of David
Ya yi rantsuwa ga Ubangiji ya kuma yi alkawari ga Maɗaukaki na Yaƙub cewa,
“Ba zan shiga gidana ko in kwanta a gado ba,
ba zan ba wa idanuna barci ba, ba gyangyaɗi wa idanuna,
sai na sami wuri wa Ubangiji, mazauni domin Maɗaukaki na Yaƙub.”