Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vows: Of Hannah
Ayoyi game da Of Hannah
Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.