Lemuel
Ayoyin da suka ambaci Lemuel
Maganganun Sarki Lemuwel, magana ce horarriya mahaifiyarsa ta koya masa,
“Ba na sarakuna ba ne, ya Lemuwel, ba na sarakuna ba ne su sha ruwan inabi, ba na masu mulki ba ne su yi marmarin barasa,