Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vows: To be voluntary
Ayoyi game da To be voluntary
In fa kuka yi alkawari ga Ubangiji Allahnku, to, kada ku yi jinkirin cikawa, gama tabbatacce Ubangiji Allahnku zai neme shi daga gare ku, za ku kuma zama masu laifin zunubi.
Amma in ba ku yi alkawari ba, ba kuwa zai zama muku zunubi ba.