Elihu
An kuma san shi da: Eliab, Eliel
Ayoyin da suka ambaci Elihu
Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.
Eliyab Yeroham, Elkana da Sama’ila.
ɗan Elkana, ɗan Yeroham, ɗan Eliyel, ɗan Towa,