Skip to content

Jeroham

3 ayoyi · 2 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Jeroham

  1. Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.

  2. Eliyab Yeroham, Elkana da Sama’ila.

  3. ɗan Elkana, ɗan Yeroham, ɗan Eliyel, ɗan Towa,