Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nahath

7 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  2. ’Ya’yan Reyuwel maza, Shugabannin su ne; Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne manya da suka fito daga dangin Reyuwel a Edom; su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  3. Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.

  4. ’Ya’yan maza Reyuwel su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza.

  5. Elkana, Zofai, Nahat,

  6. ɗan Elkana, ɗan Yeroham, ɗan Eliyel, ɗan Towa,

  7. Yehiyel, Azaziya, Nahat, Asahel, Yerimot, Yozabad, Eliyel, Ismakiya, Mahat da Benahiya su ne shugabanni, mataimakan Konaniya da Shimeyi ɗan’uwansa, waɗanda sarki Hezekiya da Azariya babban shugaban haikalin Allah suka naɗa.