Skip to content

Zerah

3 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Zerah

  1. ’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  2. ’Ya’yan Reyuwel maza, Shugabannin su ne; Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne manya da suka fito daga dangin Reyuwel a Edom; su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  3. ’Ya’yan maza Reyuwel su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza.