Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shammah

7 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  2. ’Ya’yan Reyuwel maza, Shugabannin su ne; Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne manya da suka fito daga dangin Reyuwel a Edom; su ne jikokin Basemat matar Isuwa.

  3. Na biye da Agiyi a matsayi, shi ne Shamma ɗan Agi, mutumin Harar. Sa’ad da Filistiyawa suka taru a wani wurin da take gona cike da waken barewa, sai rundunar Isra’ila suka gudu daga Filistiyawa.

  4. Amma Shamma ya yi tsayi daka a tsakiyar gonar. Ya kāre ta, ya kuma bugi Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya sa aka yi babban nasara.

  5. Shamma, mutumin Harod, Elika, mutumin Harod,

  6. ɗan Shamma mutumin Harar, da Ahiyam, ɗan Sharar mutumin Harod.

  7. ’Ya’yan maza Reyuwel su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza.