Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shammah: 3. One of David's mighty men, son of Agee

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da 3. One of David's mighty men, son of Agee

  1. Na biye da Agiyi a matsayi, shi ne Shamma ɗan Agi, mutumin Harar. Sa’ad da Filistiyawa suka taru a wani wurin da take gona cike da waken barewa, sai rundunar Isra’ila suka gudu daga Filistiyawa.

  2. Amma Shamma ya yi tsayi daka a tsakiyar gonar. Ya kāre ta, ya kuma bugi Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya sa aka yi babban nasara.