Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nahath: 3. A Levite and overseer of the sacred offerings
Ayoyi game da 3. A Levite and overseer of the sacred offerings
Yehiyel, Azaziya, Nahat, Asahel, Yerimot, Yozabad, Eliyel, Ismakiya, Mahat da Benahiya su ne shugabanni, mataimakan Konaniya da Shimeyi ɗan’uwansa, waɗanda sarki Hezekiya da Azariya babban shugaban haikalin Allah suka naɗa.