Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nahath: 2. Called Toah and Tohu. A Levite
Ayoyi game da 2. Called Toah and Tohu. A Levite
Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.
Elkana, Zofai, Nahat,
ɗan Elkana, ɗan Yeroham, ɗan Eliyel, ɗan Towa,