Ramathaim-zophim
31.8300, 35.1800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Ramathaim-zophim
Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.