Zuph
An kuma san shi da: Zophai
Ayoyin da suka ambaci Zuph
Akwai wani mutum daga Ramatayim, mutumin Zuf daga ƙasar tuddan Efraim, sunansa Elkana, ɗan Yeroham, shi jikan Elihu ɗan Tohu, tattaɓa kunnen Zuf, mutumin Efraim.
Elkana, Zofai, Nahat,
ɗan Zuf, ɗan Elkana, ɗan Mahat, ɗan Amasai,