Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vows: Of wives, could only be objected to at the time of making

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da Of wives, could only be objected to at the time of making

  1. Amma in mijinta bai ce mata kome ba, to, ya tabbatar da dukan alkawarinta da kuma rantsuwarta ke nan. Ya tabbatar da su ta wurin yin shiru sa’ad da ya ji ta.

  2. Amma in ya ji, sa’an nan daga baya ya hana ta, to, zai sha hukuncin laifinta.”