Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vows: Of Lemuel's mother
Ayoyi game da Of Lemuel's mother
Maganganun Sarki Lemuwel, magana ce horarriya mahaifiyarsa ta koya masa,
“Ka saurara, ya ɗana! Ka saurara, ɗan cikina! Ka saurara, ya ɗan amshin addu’ata!