Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vows: Devoting the person to God
Ayoyi game da Devoting the person to God
“Yi magana da Isra’ilawa, ka ce musu, ‘In mace, ko namiji yana so yă yi alkawari na musamman, alkawarin zaman keɓaɓɓe ga Ubangiji, a matsayin Banazare,