Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: To participated in the blessings of the gospel

2 ayoyi · 47 fannoni

Nemi "Tyre"

Ayoyi game da To participated in the blessings of the gospel

  1. Diyar Taya za tă zo da kyauta, mawadata za su nemi tagomashinki.

  2. Duk da haka za a keɓe ribarta da kuɗin shigarta wa Ubangiji; ba za a yi ajiyarsu ko a ɓoye su. Ribarta za tă tafi ga waɗanda suke yi wa Ubangiji sujada, don su sami yalwataccen abinci da tufafi masu kyau.