Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Insular position of
Ayoyi game da Insular position of
Sa’an nan za su yi makoki game da ke su ce, “ ‘Yaya kika hallaka haka nan, ya birnin da ta yi suna, cike da mutanen teku! Ke da kika zama mai ƙarfi cikin tekuna, ke da mazauna cikinki; kin sa tsoronki a kan dukan waɗanda suka zauna a can.
Manyan tekuna ne wurin zamanki; maginanki sun sa kyanki ya zama cikakke.
“ ‘Jiragen ruwan Tarshish sun zama masu jigilar kayanki. Kin cika da kaya masu nauyi a tsakiyar teku.