Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Self-conceited
Ayoyi game da Self-conceited
Ka fi Daniyel hikima ne? Ba asirin da yake ɓoye a gare ka?
Ta wurin hikimarka da ganewarka ka sami dukiya wa kanka ka kuma tara zinariya da azurfa cikin wuraren ajiyarka.
Ta wurin dabararka mai girma cikin kasuwanci ka ƙara dukiyarka, kuma saboda dukiyarka zuciyarka ta cika da alfarma.