Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Its beauty
Ayoyi game da Its beauty
Ka ce wa Taya, wadda take zaune a hanyar shiga zuwa teku, kasuwar masu yawa mutane a bakin teku, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, “ ‘Kin ce, ya Taya, “Ni kyakkyawa ce cikakkiya.”
Manyan tekuna ne wurin zamanki; maginanki sun sa kyanki ya zama cikakke.