Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Its restoration to commercial greatness after seventy years
Ayoyi game da Its restoration to commercial greatness after seventy years
“Ɗauki garaya, ki ratsa birni, Ya ke karuwar da aka manta da ita; kaɗa garaya da kyau, ki rera waƙoƙi masu yawa, saboda a tuna da ke.”
A ƙarshen shekaru saba’in, Ubangiji zai magance Taya. Za tă koma ga aikinta na karuwanci za tă kuma yi kasuwancinta da dukan mulkokin duniya.