Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Timber for rebuilding the temple and city
Ayoyi game da Timber for rebuilding the temple and city
Sai suka ba wa magina da kafintoci kuɗi, suka ba wa mutanen Sidon da na Taya abinci, da abin sha, da mai, don su kawo itatuwan al’ul a Yaffa daga Lebanon ta teku, yadda Sairus sarkin Farisa ya ba da umarni.