Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Envy against the Jews a cause of its destruction
Ayoyi game da Envy against the Jews a cause of its destruction
“Ɗan mutum, domin Taya ta yi magana a kan Urushalima ta ce, ‘Yauwa! Ƙofar zuwa al’ummai ta karye, an kuma buɗe mini ƙofofinta; yanzu da take kufai zan wadace,’