Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Visited the coasts of
Ayoyi game da Visited the coasts of
Barin wurin ke nan, sai Yesu ya janye zuwa yankin Taya da Sidon.
Sai Yesu ya bar wurin, ya kuma tafi wajajen Taya. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa yă sani ba. Duk da haka, bai iya ɓoye kasancewarsa ba.