Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyre: Often confederated against the Jews and rejoiced in their calamities

3 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Often confederated against the Jews and rejoiced in their calamities

  1. Gebal, Ammon da Amalek, Filistiya, tare da mutanen Taya.

  2. “Ɗan mutum, domin Taya ta yi magana a kan Urushalima ta ce, ‘Yauwa! Ƙofar zuwa al’ummai ta karye, an kuma buɗe mini ƙofofinta; yanzu da take kufai zan wadace,’

  3. Ga abin da Ubangiji ya ce, “Saboda zunubai uku na Taya, har guda huɗu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Don sun kwashe al’umma gaba ɗaya sun kai su bauta a Edom, ba su kula da yarjejjeniyar da aka yi ta zama kamar ’yan’uwa ba,