Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: Silver
Ayoyi game da Silver
“Ka ƙera kakaki guda biyu na azurfa, ka kuma yi amfani da su don kira taron jama’a wuri ɗaya, don kuma ka riƙa sanar da su lokacin tashi daga sansani.