Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: Blowing over the sacrifices on the feast day

2 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da Blowing over the sacrifices on the feast day

  1. Haka ma in kuna cikin jin daɗinku, musamman lokacin da kuke bukukkuwanku, kamar Bikin Sabon Wata da dai kowane Bikinku, za ku hura waɗannan kakaki lokacin da kuke miƙa hadayunku na ƙonawa, da hadayunku na salama, za su kuma zama muku abin tunawa a gaban Allahnku. Ni ne Ubangiji Allahnku.”

  2. Ku busa ƙahon rago a Sabon Wata, da kuma sa’ad da wata ya kai tsakiya, a ranar Bikinmu;