Tsallake zuwa abun ciki

Ararat

2 verses

39.7000, 44.2900 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Ararat

  1. A rana ta goma sha bakwai ga watan bakwai, jirgin ya sauka a duwatsun Ararat.

  2. “Ku tā da tuta a ƙasa! Ku busa ƙahoni a cikin ƙasashe! Ku shirya ƙasashe don yaƙi da ita, ku kira waɗannan mulkokin gāba da ita. Ararat, Minni, da Ashkenaz. A naɗa shugaba gāba da ita; ku shirya dawakai kamar fāra.